Monday, 8 October 2018

Ya Sha Alwashin Sauke Kur'ani A Kullum Har Sai Atiku Ya Yi Nasara A Zaben 2019

Jim kadan bayan bayyana Alhaji Atiku Abubakar a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani, an sami wani jajirtaccen matashi wanda ya yi alkawarin gudanar da saukar Kur'ani a kowace rana domin nemawa Atiku nasara a zabe mai zuwa.


Matashin mai suna Hibban Sanusi, wanda ke zama a unguwar Hanwa Rinji daje garin Zaria, ya fara saukar  Kur'anin a yau.
Rariya.

No comments:

Post a Comment