Friday, 12 October 2018

'Yan Nijeriya Sun Zo Mataki Na Uku A Gasar Masabukar Kur'ani Ta Duniya

Wasu 'yan Nijeriya su biyu, Amir Yunusa Bauchi da Abdulganiy Aminu Katsina, wadanda suka wakilci Nijeriya a babbar Musabakar Alkur'ani ta duniya ta Sarki Abdul'Aziz da ake gudanarwa duk shekara a kasar Saudiyya, sun zo mataki na uku-uku a kowanne rukuni (haddar Hizifi 60 da Tafsiri, da kuma haddar Hizifi 60 babu Tafsiri).

Rariya.

No comments:

Post a Comment