Monday, 8 October 2018

Yayin Da Sojan Bogi Ya Shiga Hannun Sojojin GGaskiya

Lamarin ya auku ne a Triler Park dake garin Fatakwat a jihar Ribas, inda sojan bogin ya zo babu bindiga a hannunsa amma an gan shi da alburusai da yawa a cikin hularsa.
No comments:

Post a Comment