Tuesday, 2 October 2018

ZABEN FIDDA GWANI: Zabin Kwankwaso, Abba Kabir Zai Kare Da Ganduje A Zaben Gwamnan Kano

Dan takarar jam'iyyar PDP bangaren kwankwasiyya, wato Abba Kabir Yusuf ya doke abokan takarar sa Salihu Sagir Takai da Farfesa Hafizu Abubakar a zaben fidda gwanin da ya wakana jiya.


Ga sakamakon;

Hafiz Abubakar 70
Takai 307
Abba K Yusuf 4000.
Rariya.

No comments:

Post a Comment