Friday, 5 October 2018

Zanga-Zangar PDP a Abuja: An watsawa su Saraki barkonon tsohuwa

Wadannan hotunan yanda zanga-zangar da 'yan PDP su ka yi a Abuja ne ya kasance, suna wannan zanga-zangane da nuna kin amincewa da zaben Osun wanda suka ce jam'iyya me mulki, APC ta musu murdiya.


Wasu rahotanni sun bayyana cewa 'yan sanda sun watsa musu barkonon tsohuwa.
No comments:

Post a Comment