Wednesday, 7 November 2018

A karin farko: Mata musulmai sun zama 'yan majalisar dokokin Amurka

Ba'amurkiyar nan 'yar asalin kasar Somali Ilhan Omar ta lashe zaben majalisar dokokin kasar daga jihar Minnesota.


Ita ma Rashida Tlaib ta ci zaben kujerar majalisar dokokin inda za ta kasance 'yar asalin Amurka musulma ta farko da ta lashe zaben majalisar dokoki.

BBChausa.

No comments:

Post a Comment