Thursday, 8 November 2018

A karin farko tun bayan canja sheka: Buhari da Saraki sun hadu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki da sauran manyan mutanen Afrika sun hadu a gurin taron majalisar Afrika, wannan dai shine karo na farko da Shugaba Buhari da Saraki suka hadu a bainar Jama'a tun bayan ficewar Sarakin daga jam'iyyar APC zuwa PDP.No comments:

Post a Comment