Saturday, 3 November 2018

Adam A. Zango tare da Dija

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da mawakiya, Dija, ya bayyana cewa yana jin dadin aiki da ita, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment