Thursday, 1 November 2018

Amude Booth tare da mahaifiyarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Amude Booth kenan tare da mahaifiyarshi, Zainab Booth, ya bayyana cewa itace komai dinshi, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment