Saturday, 3 November 2018

An karrama Ronaldo saboda cin kwallaye 400

Da yammacin yaune kamin Juventus ta fara wasa da kungiyar Cagliari aka karrama dan wasanta, Cristiano Ronaldo bisa cin kwallaye 400 a gasar Seria A, Firimiya da Laliga da rigar akwallo me dauke da sunanshi da kuma rubutun lamba 400.


Yanzu dai kwallayen sun riga sun kai 402.

No comments:

Post a Comment