Thursday, 1 November 2018

AN TSINCI WANI TSINTSU MALLAKAR JAMI'AR HELSINKI DAKE KASAR FINLAND A MALAM MADORI JIHAR JIGAWA

Wani Tsuntsu Mallakar Jami'ar Helsinki ta Kasar Finland a Nahiyar Turai Wanda Masunta suka kama a Garin Arki ta Karamar Hukumar Mallam Maduri, Dake Jihar Jigawa. 


An Kama Tsuntsun Ne, Sanye Da Wata Lambar A Kafarshi Wanda Take Nuna Daga Inda Ya Fito. 

Ana sa Ran Yau Alhamis 1st November, 2018 za'ayi Bikin sakinsa a Dajin Baturiya.
Rariya.

No comments:

Post a Comment