Saturday, 3 November 2018

An yi jana'izar Janar Idris Alkali a babban masallacin Abuja

Shugaban sojin kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai kenan ya jagoranci sauran manya  sojoji wajan jana'izar marigayi Majo Janar Idris Alkali, me ritaya da aka yi a babban masallacin birnin Tarayya, Abuja, muna fatan Allah ya jikanshi ya kai rahama Kabarinshi.

No comments:

Post a Comment