Thursday, 8 November 2018

APC na shirin kwace takarar sanata daga hannun shekarau

Uwar jam’iyyar APC ta kasa reshen jihar Kano na yunkurin sauya sunan Shekarau a takarar kujerar Sanatan Kano ya tsakiya, inda ya zuwa yanzu batun ya kai wani matsayin na sauya Shekarau a ko yaushe daga yanzu.


Bayanai sun tabbatar da cewar ana son musanya sunan Shekarau da na wani kusa dake tare da Gwamnatin tarayya a kujerar Sanatan Kano ta tsakiya.
Rahoton Daily Nigerian

No comments:

Post a Comment