Thursday, 8 November 2018

Atiku ya karawa ma'aikatanshi Albashin 33,000

Dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar ya karawa dukkan ma'aikatansa albashi mafi karanci na 33,000 Inda ya kalubalanci Shugaba Muhammad Buhari kan ya gaggauta amincewa da 30,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikatan gwamnati.


No comments:

Post a Comment