Monday, 5 November 2018

Baba Buhari Na Sambada Ayyuka A Fadin Kasar Nan

‪Baba Buhari na sambada ayyuka a fadin kasar nan, wannan santalelen titin Sokoto-Tambuwal-Jega. Titin ya hada Sokoto da Jega a jihar Kebbi, kuma ya shiga ta garin Tambuwal.


Daga Bashir Ahmad

No comments:

Post a Comment