Thursday, 8 November 2018

Bello Muhammad Bello ya bude kungiyar yakin neman zaben Buhari

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello ya bayyana cewa ya yiwa kungiyar yakin neman zaben shugaba Buhari da ya sakawa suna VOBA rigista kuma zata yi aiki a jihohi 36 na kasarnan.Bello yace, 'yan Najeriya dake da ra'yin shiga wannan kungiya suna iyayin rigista kyautane.

No comments:

Post a Comment