Wednesday, 7 November 2018

'Da Atiku gara Goodluck ya dawo'

A yayin da babban zaben shekarar 2019 ke kara matsowa 'yan Najriya sai tafka mahawara suke ci gaba da yi akan 'yan takarar da zasu fafata a zaben, wata ta bayyana ta dandalinta na sada zumunta cewa, da Atiku ai gwara Goodluck ya dawo.


Saidai wata baiwar Allah ta mayar mata da martanin cewa, Islamiyya akwai muhimmanci jama'a. komin lalacewar musulmi gwara shi ya shugabanceku akan arne.

Wannan muhawara dai ta yi zafi inda mutane da dama suka yi ta bayyana ra'a yoyinsu akai.

No comments:

Post a Comment