Friday, 9 November 2018

Da yanzu da shekaru 4 da suka wuce arziki ne ya karu ko talauci?>>Atiku Abubakar

Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar yace, tambaya mafi muhimmanci da ya kamata 'yan Najeriya su yi game da zabe me zuwa itace, shin wai da yanzu da shekaru 4 da suka wuce wanne yafi?


Sannan da yanzu da shekaru 4 da suka wuce Arzikine ya karu ko kuwa talauci?

Yace wannan dalilin yasa babban abinda suka sa a gaba shine sake farfado da Najeriya.

No comments:

Post a Comment