Saturday, 3 November 2018

Dan gatan mama: Horo dan mama kwance kan cinyar mahaifiyarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Nasiru Horo dan mama kenan a wannan hoton inda yake kwance kan cinyar mahaifiyarshi, lallai dan ganatan mamanne, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment