Thursday, 1 November 2018

Dan shugaban kasa, Yusuf Buhari yaje bautar kasa

Dan shugaban kasa, Yusuf Buhari kenan a wadannan hotunan inda aka nunashi da kayan bautar kasa, rahotanni sun bayyana cewa yana bautar kasar nashi ne a babban birnin tarayya, Abuja.No comments:

Post a Comment