Friday, 16 November 2018

Dandazon jama'ar jihar Benue sun yi gangamin nuna goyon baya ga shugaba Buhari

A jiyane gwamman jama'ar jihar Benue suka fito kan titunan babban birnin jihar, Makurdi inda suka yi gangamin nuna goyon baya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, mutane sun yi mamakin hakan ganin cewa gwamnan jihar baya tare da jam'iyya me mulki.


Kalli karon hotuna.
No comments:

Post a Comment