Tuesday, 6 November 2018

Fati Nijar, Hadizan Saima sun dauki hoton da gwamna Katsina

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar kenan a wannan hoton inda take tare da tauraruwar fina-finan Hausa, Hadizan Saima a wannan hoton da suka dauka tare da gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari a wani taro da aka yi a Katsina.

No comments:

Post a Comment