Wednesday, 28 November 2018

Garba Shehu yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi: Kalli kek din daya yanka

A jiyane babban me magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, 'yan uwa da abokan arziki sun tayashi murna.Wannan kek ne na musamman da ya yanka dan murnar wannan rana.

Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment