Tuesday, 27 November 2018

Gwamna El-Rufai da Dambazau sunje ta'aziyyar Janar Abba Kyari

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan da ministan harkokin cikin gida, Aldulrahman Dambazau a lokacin da suka halarci jana'izar marigayi tsohon gwamnan soja na jahar Kaduna, Janar Abba Kyari me ritaya a gidanshi dake Katampe, Abuja.Haka kuma shuwagabannin sun mika ta'aziyyarsu ga iyalan mamacin.

Muna fatan Allah ya jikanshi ya kai rahama kabarinshi.No comments:

Post a Comment