Saturday, 10 November 2018

Gwamna El-Rufai ya maidawa matashin da ya rasa Keke Napep dinshi sanadin fadan Kaduna da sabuwa

Matashi dan jihar Kaduna, Geoffrey Mathais kenan wanda yana da ya daga cikin mutanen da rikicin Kaduna na kwanannan ya shafa sanadin haka ya rasa Keke Napep dinshi, gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya mayar mishi da sabuwar Keke Napep sannan kuma yace zai koma makaranta.
No comments:

Post a Comment