Tuesday, 13 November 2018

Gwamna Ganduje ya kaddamar da aikin gyaran titunan Kano

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kenan tare da tsohon gwamnan jihar, Malam Ibrahim Shekarau a yayin da gwamnan ya kaddamar da aikin gyara titunan jihar da suka lalace.An fara aikinne da ga yankin Gandun Albasa inda gwamnan har ya tuka motar aikin titin.


No comments:

Post a Comment