Friday, 2 November 2018

Gwamna Ganduje ya kaddamar da sabbin motocin daukar marasa lafiya 7 a jihar Kano

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da sabbin motocin daukar marasa lafiya 7 da za'a rika amfani da su a asibitocin gwamnatin jihar, Haka kuma gwamnan ya baiwa sabbin ma'aikatan da aka dauka aiki a asibitocin Muhammadu Buhari dana Isiyaka Rabiu takardun daukar aiki.

No comments:

Post a Comment