Thursday, 1 November 2018

Gwamnan Imo ya kaiwa Buhari ziyara fadarshi

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorochas kenan a wadannan hotunan lokacin da ya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.No comments:

Post a Comment