Friday, 2 November 2018

Gwamnan Kano bai bayyana gaban kwamitin majalisa ba kan maganar bidiyon cin hanci


Gwamnan Kano, Umar Ganduje ya ki bayyana gaban kwamitin majalisar dokokin jihar wanda ke bincike game da sahihanci bidiyon da aka nuno Gwamnan na karbar rashawa daga hannun wasu 'yan kwangila. Gwamnan dai ya tura Kwamishinan Yada Labarai na jihar ne, Muhammed Garba ya wakilce shi a zaman da aka yi yau Juma'a.Rariya.

No comments:

Post a Comment