Saturday, 3 November 2018

Hafsat Idris tare da Jim Iyke

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wannan hoton inda take tare da tauraron fina-finan kudu, Jim Iyke, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment