Sunday, 4 November 2018

Hafsat Idris 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment