Saturday, 17 November 2018

Hoton Fati Muhammad da ya birge sosai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan a wannan hoton nata da ta yi kyau sosai, ta haskaka, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment