Thursday, 8 November 2018

Hoton Hafsat Idris da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment