Saturday, 3 November 2018

Hoton Hauwa Waraka da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment