Tuesday, 27 November 2018

Hoton Rahama Sadau da ya birge

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata da ta haskaka, tasha kyau,tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment