Friday, 9 November 2018

Hoton Sarkin Kano da ya haskaka

Wannan kayataccen hoton me martaba Sarkin Kano ne, Muhammad Sanusi na II wanda shahararren me daukar hoton shugaban kasa, Bayo Omoboriowo ya dauka, munawa sarki fatan alheri.

No comments:

Post a Comment