Monday, 26 November 2018

Hotuna daga gurin daukar fim din Karki Manta Dani

Wadannan kayatattun hotunane daga gurin daukar shirin fim din Kar Ki Manta Dani da Ali Nuhu ke shiryawa, akwai Ali Nuhu, Sadik Sani Sadik, Nafisa Abdullahi, Umar M. Shariff, da Maryam Booth a hotunan.


No comments:

Post a Comment