Saturday, 3 November 2018

Hotuna daga gurin daukar shirin fim din Mati a Zazzau

Wadannan hotunane daga gurin daukar shirin fim din Mati a Zazzau, ci gaban shirin Mati da Lado wanda Rahama Sadau da abokin aikinta, Sadik Sani Sadik ke shiryawa.Adam A . Zango na daga cikin wanda zasu fito a shirin.

Fati Washa kuma ta kai ziyara wajan daukar shirin inda har suka dauki kayatattun hotuna tare da Rahama.


No comments:

Post a Comment