Friday, 2 November 2018

Hotunan Dija da Sadik Sani Sadik a lokacin daukar shirin Mati a Zazzau

Tauraruwar mawakiya, Dija kenan da tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik a wannan hoton yayin daukar shirin fim din Mati a Zazzau ci gaban shirin Mati da Lado wanda Rahamar da Sadik ke shiryawa.


Sun haskaka muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment