Monday, 26 November 2018

Hotunan ganawar shugaba Buhari da jami'an 'yansanda

Wadannan hotunan ganawar shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne tare da shuwagabannin hukumar 'yansanda da suka yi yau a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.Rahotanni sun tabbatar da cewa, shugaba Buharin ya amince karin albashin 'yansandan.
No comments:

Post a Comment