Saturday, 10 November 2018

Hotunan shugaba Buhari yayin da ya isa kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya isa kasar Faransa inda zai halarci taro akan zaman lafiya da za'ayi acan, muna fatan Allah ya dawo dashi lafiya.No comments:

Post a Comment