Friday, 9 November 2018

Hotunan shugaban kasa Buhari lokacin da yake barin Najeriya zuwa Kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan lokacin da yake barin Najeriya zuwa kasar Faransa dan halartar taron kasashen Duniya da za'a yi akan zaman lafiya.






No comments:

Post a Comment