Wednesday, 28 November 2018

Hotunan ziyarar shugaba Buhari jihar Borno

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya sauka a Birnin Maiduguri na jihar Borno, shugaban zai bude taron babban hafsan sojin kasa, Janar Tukur Yusuf Buratai sannan zai wa sojojin dake bakin daga jawabi.

No comments:

Post a Comment