Friday, 2 November 2018

Hukumar WEAC ta tabbatarwa da Buhari sakamakon kammala jarabawarsa

Hukumar shirya jarabawa ya yammacin Afurka WAEC ta tabbatarwa da Shugaba Buhari sakamakon jarabawarsa ya kammala sakandire da ya janyo cecekuce a ‘Yan kwanakin da suka gabata.


Jam’iyyar adawa ya PDP ta sha kalubalantar Shugaba Buhari akan ya bayyana sakamakon kammala jarabawarsa sakandire da yace ya bata ba a ganshi ba.
Dailynigerian.

No comments:

Post a Comment