Friday, 30 November 2018

Ina Ba Wa Atiku Shawara Kada Ya Kashe Kudinsa Duka Ya Rage Na Cefane

Maje El-Hajeej Hotoro ya tambayi Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa'i dangane da Atiku. Sai ya kada baki yace:


"Ina ba shi shawara da kada ya kashe kudadensa duka; ya rage na cefane saboda zai bukace su bayan mun kada shi zabe".

No comments:

Post a Comment