Tuesday, 27 November 2018

Ina rokon shugaba Buhari ya bani dama in shiga dajin Sambisa dan yakar Boko Haram>>Honarabul Gudaji Kazaure

Dan majalisar wakilai, Honarabul Gudaji Kazaure ya bayyana a wani bidiyo inda yake magana cikin fushi, ya roki shugaba Buhari da ya bashi jami'an tsaro shi zai shigaba gaba a shiga daji dan gamawa da 'yan Boko Haram.


Ina Kira Ga Shugaba Buhari Ya Ba Ni Dama Na Jagoranci Mafarauta Tare Da Rakiyar Sojoji Mu Shiga Dajin Sambisa Domin Yakar Boko Haram Saboda Ni Tsohon Farauci Ne Kuma Na Yi Wa Dazukan Da 'Yan Ta'addan Suke Farin Sani, Cewar Dan Majalisa Honarabul Gudaji Kazaure.

No comments:

Post a Comment