Tuesday, 13 November 2018

Izala ta samar da shinkafa

Wannan wata shinkaface da kungiyar Izala ta fara samarwa, jama'a da dama sun yaba da wannan yunkuri inda wasu suka ja hankalin sauran kungiyoyin addini da su yi koyi da wannan aiki.

No comments:

Post a Comment