Wednesday, 7 November 2018

JAM'IYAR PRP TA TSAYAR DA TAKAI A MATSAYIN DAN TAKARAR GWAMNAN KANO

Jamiyar PRP mai alamar dan makulli ta tsayar da Malam Salihu Sagir Takai a matsayin dan takarar gwamna a jam'iyar inda zata maye sunansa a hukumar zabe. Bayan zama da 'yan takarkarun jam'iyar suka yi a jiya suka tabbbatar da maslaha wacce tabawa Takai nasara.


Takai zai kara ne da takwaransa na jam'iyar PDP, Abba Kabir Yusif da kuma gwamna mai ci Dakta Abdullahi Umar Ganduje a zaben 2019.
Rariya.

No comments:

Post a Comment