Tuesday, 27 November 2018

Kalli abinda abokan angon da ya karye kamin ranar bikinshi suka mai

Wannan hoton na wani Ango da abokanshi ya dauki hankula sosai, Angon ya samu karayar kafane kamin ranar auren nashi har ta kai ga an saka mishi takalmin gyaran karaya.


Da ranar auren ta zo sai abokanshi suma suka sayo takalmin gyaran karayar ya zama abin kwalliya inda suka yi shagalin bikin a haka.

Hoton ya dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta inda aka rika bayyana muhimmancin abota ta gaskiya.

3 comments:

  1. Toh a ganin ku wa nene angon mai karayar ta gaske a cikin su?

    ReplyDelete
  2. swiss replica watches sale , combining elegant style and cutting-edge technology, a variety of styles of breitling chronomat replica, the pointer walks between your exclusive taste style.

    ReplyDelete