Thursday, 1 November 2018

Kalli Adam A. Zango da shugaban Arewa24

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton tare da shugaban tashar Arewa24, Jacob Arback a yayin da ya kaimai ziyara.


No comments:

Post a Comment